Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Gidauniyar za ta yi hakan ne, sakamakon matsaloli da ake fuskanta na tsaro a Najeriya, wanda suka hada da fadan manoma da makiyaya, kabilanci, addini, da dadan yanki, sannan ga yawan satar mutane da akeyi a fadin kasar nan.
Wannan kalami ya fito a bakin Mai girma Gwamna Jihar Bauchi Mohammed A. Abubakar Esq, yayin kawowa da gabatar da ta'aziyar sa a fadar Mai Martaba Sarkin Misau ga iyaye, iyalai, "yan uwa, abokan arziki, Karamar Hukumar Misau, Masar
A yau Litinin 12/02/2018, Mai girma Gwamna Mohammed A. Abubakar Esq yakai ziyara wa Babba Manajan Kamfanin Mai ta Kasa(NNPC) GMD. Dr Maikanti Baru a ofishin sa dake Ma'aikatar a Abuja. Mai girma Gwamna ya bayyana wa manema labarai
Yayin karban tawagar, Mai girma Gwamna ya yaba da yadda Jami'an yan Sanda ke aiki don ganin tsaro ya dore a fadin Jiha. Yace hatta bace-bacen mutane da kaya hade kisan rayuka sunyi sauki a Jihar. Gwamna yayi musu godiya sannan ya
Sheikh Sidi Ali Cisse Dahiru Bauchi, daya ne daga cikin ‘ya’yan fitattaccen malamin addninin musulunci na darikar Tijjaniyyar Najeriya, wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya fayyace dalilan yin almajiranci da yadda za a ingantasu.
Sheikh Haruna Kabiru Gombe seketaren kungiyar Izala ya ce bai ta ba ambatan sunan babban mallamin darikar Tajjaniya na Najeriya Sheikh Dahiru a wa'azin sa ba
Wani aljani mai suna Chineke ya karbi musulunci a hannun shahararren Shehin Darika, Dahiru Bauchi. Chineke ya musulunta ne yayin da ya shiga jikin wani mutum.
Sheikh Dahiru Bauchi yace ba su fada da ‘Yan Shi’a. Shehin ya fadi haka ne yayin da aka kai masa ziyara. ‘Yan Shi’a da Dariku su na kaunar Manzo Inji Shehin.
NAIJ.com ta samu labarin cewa ya ce an daga zaben ne saboda yana neman sabawa dokokin makarantar saboda banbancin fadaci-addini da aka fara kawowa a harkar zabe
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari