Sheikh Ahmed Gumi
Cika shekaru 25 da rasuwar Sheikh Gumi: Karanta tarihin rayuwarsa a taƙaice
A ranar 11 ga watan Satumba ne shehin Malami, marigayi Malam Abubakar Mahmud Gumi ya cika shekaru 25 da rasuwa, inda ya rasu a shekarar 1992 a birnin Landan.
Da Darikar Tijjaniyya da Shi’a duk abu daya ne – Inji Sheikh Dahiru Bauchi
Sheikh Dahiru Bauchi yace ba su fada da ‘Yan Shi’a. Shehin ya fadi haka ne yayin da aka kai masa ziyara. ‘Yan Shi’a da Dariku su na kaunar Manzo Inji Shehin.
Kisan Ja'afar: Ka ji abin da Malamai fiye da 120 su kayi a gidan Ibrahim Shekarau
A game da zargin kisan Sheikh Jafar Malamai 120 ne su kayi taron addua a gidan tsohon Gwamnan JIhar Kano Malam Ibrahim Shekarau inda yace bai da hannu a kisan
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari