Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Marigayi tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I wanda ya yi mulkin shi daga shekarar 1905 zuwa 1990, kaka ga Sarkin Kano na yanzu, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, ya yi mulki na shekaru biyar ne kawai, daga baya aka takura shi...
Legit.ng ta ruwaito Shehin Malamin yana bayyana wannan mataki da gwamnan ya dauka a matsayin cin fuska da kuma muzguna ma masarautar Kano dake da martaba a idon duniya, abinda yace ko turawan mulkin mallaka basu yi gigin yi ba.
Sabon Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba, 15 ga watan Mayu yayi bayani akan dalilinsa na amsar nadin da aka yi masa domin ya zama Sarki.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito manyan hakiman sun hada da Madakin Kano Yusuf Nabahani, Makaman Kano Sarki Ibrahim, Sarkin Dawaki maituta, Bello Abubakar da kuma Sarkin Bai, Mukhtar Adnan hakimin Dambatta.
Zirga-zirga ta ragu a fadar Sarkin Kani, Muhammad Sanusi II, bayan kaddamar da sababbin masarautun yanka guda hudu da gwamna Ganduje ya yi wanda suka hada da Bichi, Rano, Karaye da kuma Gaya. Ranar Lahadin da ta gabata fadar...
Haruna Sanusi, Hakimin karamar hukumar Bebeji da ke jihar Kano yayi murabus daga mukaminsa, bisa dalili na rashin lafiya da kuma sauyin tsarin masarauta da aka samu kwanan nan.
Takwaran Ganduje da manyan ‘Yan siyasa sun yi tir da rabo fadar Kano da aka yi. Daga cikin wadanda su kayi babatu akwai Babban Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
Sarkin ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi da majiyarmu jim kadan bayan ya amshi sandan girma daga Gwamna Ganduje a ranar Asabar, 11 ga watan Mayu, inda yace bashi da wata burin a ganin an raba masarautar Kano saboda tana k
Yaron Sarki Kano Asraf Muhammadu Sanusi ya tofa albarkacin bakin sa kan rikicin Sarki da Mahaifin sa inda yace idan har aka tsige Sarki ko kuma a rage masa matsayi, zai yi wa al’umma su samu shugaba adali irin sa.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari