Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a jahar Kano ta dakatar da hukumar yaki da rashawa da karbar koke koken jama’a ta jahar Kano daga cigaban da binciken mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sunusi II.
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani ya roka gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano a kan ya yafe wa Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II a kan duk wani abinda yayi ba dai-dai ba. Sani ya sanar da hakan ne a yau
Gwamnatin ta umarcin Sarkin ne cikin wata wasika dake dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jahar Kano, Alhaji Usman Alhaji, mai dauke da kwanar wata 2 ga watan Maris na shekarar 2020.
Hukumar ta bukaci Sarki Sanusi da ya gurfana a gabanta a ranar Alhamis domin ci gaba da amsa tambayoyi kan zargin almubazaranci da naira biliyan 3.4 da masarautar Kano karkashin jagorancinsa ta yi.
Majalisar dokokin jahar Kano za ta kara bincikar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi, kan wasu korafe-korafe da wasu mazauna jahar suka gabatar a gabanta, inda suke zargin sa da ci wa al’adun garin fuska.
Mai girma Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu zai kafa dokar da za ta sa a daina bara a kan hanya. Daily Trust ta rahoto wannan a Ranar Litinin.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da karban koken jama’a na jahar Kano, Muhyi Magaji Rimin Gado ya bayyana cewa hukumarsa na duba matakan da ya kamata ta dauka biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya dake Kano ta yanke.
Gwamnatin Buhari ta bayyana Yankin Arewa da cewa ya fi ko ina fama da talauci a Najeriya. Mai martaba Sarkin Birnin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya saba wanna magana.
Sarki Sanusi ya janyo ayoyin Qur'ani da zayyana hadisai domi tuna wa iyaye cewa za a tashe su ranar sakamako za tashi mabarata babu nama a fuskarsu Ya kara yin kira ga maza a kan su ji tsoron Allah, su dauki nauyin ciyar da matan
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari