Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da takwaransa na Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, sun kai ziyarar mubaya'a ga sabon sarkin Gwandu, mai martaba
Jami’an tsaro sun damke wani Sarkin da ya ke shirya garkuwa da fashi da makami. An kama Mai garin da laifin taimakawa Miyagu da motar aiki a cikin Jihar Imo.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja da ta yi watsi da karar tubabben sarkin Kano, Lamido Sanusi.
A jihar Akwa-Ibom, Jami’an tsaro ne su ke neman Kansila da laifin kisan kai. Jami’an tsaro su na neman Kansila da laifin kasha wani Mai gari da wani mutumi.
Nadin sarautar Femi Fani-Kayode ta jawowa Sarki matsala a Shinkafi. Lamarin ya kai har Sarkin Gabas Shinkafi ya ajiye rawani saboda an nada Kayode Sadauki.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya magantu kan musababbin da ya sanya mummunar dabi'a ta cin hanci da rashawa ta ke ci gaba da tsananta a Najeriya.
Ana zargin masarautar Kano da tsumbulawa cikin tarka-tarkar siyasa bayan Sarkin Kano Aminu Ado ya sake naɗa waɗanda Ado Bayero da Sarki Sunusi II suka tuɓe.
Furucin hakan ya fito daga bakin tsohon Sarkin Muhammadu Sanusi na II a wata hira da aka yi da shi a manhajar sadarwar zamani ta Zoom ta hanyar yanar gizo.
A jiya Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana a kan tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce gyare-gyaren da aka kawo ya jawo tsohon Sarki Sanusi II ya rasa rawaninsa.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari