Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya ce bashi da wani buri na fitowa takarar kujerar siyasa a kasar nan. A yayin da zaben 2023 ke gabatowa, ana ta hasashe.
Aminu Sheriff, wanda aka samu da laifin cin mutuncin Islama ya samu Lauyan da zai kare shi. Femi Fakana ya karbi shari’ar, zai kare Matashin a gaban babban Kotu
Idan mu ka shiga harkar ilmi, za mu ji gwamnatin Kano za ta gyara Makaranta 1 a kowace karamar hukuma 44. Ganduje ya ware N880m domin gyara makarantun jihar.
Tsohon sarkin Kano da aka dakatar, Muhammad Sanusi Lamido II ya karyata rade-radin da ke yawo na cewa yana shirin komawa garin Azare da ke jihar Bauchi da zama.
Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana dalilin shiru game da cire shi daga sarauta. Malam Muhammadu Sanusi II ya yi tsit a bayan tsige sa daga karagar mulki.
Za ku ji wanene Sultan, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III wanda ya ke rike da Jama'atu Nasril Islam, kungiyar NSCIA, Mun kawo maku takaitaccen tarihinsa.
Mun ji abin da Malam Muhammadu Sanusi ya fada game da halin Gwamna El-Rufai. Sanusi ya ce da zarar ya shiga matsala a Duniya, El-Rufai ya ke fara taimakonsa.
Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya yi martani a kan janye goron gayyatar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, zuwa taron kungiyar lauyoyi ta kasa.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya isa jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya a karon farko bayan tube masa rawani a watanni biyar.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari