Bikin Sallah
Mun ji cewa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya nemi mutane su yi addu’ar zaman lafiya a Najeriya. Gwamnan ya kuma yi wa mutanensa alkawari a sakon barka da sallah da ya fitar.
Gwamnatin jahar Yobe ta kaddamar da rabon kayan abinci ga dubunnan mabukata dake jahar da suka hada da tsofaffi wanda karfinsu ya kare, zawara da mazajensu suka rasu, da kuma kanann yara marayu da suka rasa iyayensu.
Za ku ji Yadda aka yi wa Shugaba #Morsi sallar jana'iza a masallacin Kwalejin Nana Asma'u da ke Sokoto ranar Talata da kuma a nan jihar Bauchi. Amma hukumomin kasar Masar su ka hana a yi masa sallah a fili.
Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, DSP Abdullahi Haruna ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni a babban ofishin rundunar Yansandan jahar.
Rahotonni dake shigo mana daga sassan Nageriya daban-daban na nuni da cewar an ga jaririn watan Shawwal (watan karamar Sallah) a wasu garuruwa kamar haka: Potiskum da Unguru a Jihar Yobe, Daura a Jihar Katsina Da Jimeta a jihar Ad
Wasu Musulman Turkiyya sun yi shekara da shekaru su na sallah ba tare da kallon Al-Qibla ba a wani Masallaci. Yanzu dai a maimakon a rusa Masallacin a sake gini, sai kurum aka yi ishara zuwa ga ainihin Al-qiblar da ta dace.
Da yake muna cikin wata mai alfarma, wata azumin Ramadana, NAIJ.com ta dage wajen kawo muku rahotanni masu alaka da azumi, mai azumi da kuma hukunce hukunce hakan a addinin Musulunci, don masu karatu su karu...
Wannan Masallaci dai yana kallon babban bankin Najeriya dake birnin Kebbi, a kan Titin Sarki Haruna, kamar yadda wani ma’baocin shafin kafar sadarwar zamani na Facebook Hassan Suleyman Benue Makurdi ya tabbtar.
Bikin Sallah
Samu kari