Sabon Farashin Man Fetur
Ƙungiyar ƙasashe masu arziƙin man fetur (OPEC) da takwarorinta sun yanke shawarar rage adadin yawan adadin man fetur zuwa gangar ɗanyen man fetur miliyan 7.7
Ambasada Maryam Katagum, Ministar Kasuwanci da massna'antu kuma shugabar kwamitin tsarin tallafin ceton ƙanana da matsakaitan sana'o'i (MSME survival fund) da
Kasafin kudin shugaba Buhari ya tabbatar da tafiyar kudin tallafin fetur a Najeriya domin alamu sun nuna gwamnati ba za ta lashe amai a kan karin da ta yi ba.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa bullar annobar korona ya taba tattalin arzikin Najeriya, sannan ya kara da cewa faduwar farashin danyen mai ta hana gwamnati samu
Mazauna yankin za su iya cigaba da harkokinsu saboda gwamnati ta tura jami'anta da sauran ma su ruwa da tsaki domin ganin cewa ba a samu wata matsala," a cewar
Muna da tsarin zama duk wata mu bibiyi harajinmu sannan mu tattara alƙaluma.Muna aiki akan ƙarasanin duk wasu hanyoyin zamani don mu dinga ganin harajin kamfano
A makon nan ne Muhammadu Sanusi II ya sake fitowa ya nuna goyon-baya ga Gwamnati. Tsohon Sarkin Kano ya yabi karin kudin wutar lantarki da farashin man fetur.
Mutane sun dura kan Muhammadu Buhari bayan ya kamanta Saudi da kuma Najeriya. A cewar shugaban, hankali ba zai dauka ba ace Saudi ta fi Najeriya arahar mai.
Wani jigo a kungiyar ANED, wacce itace kungiyar da ta hada dukkan DisCos da ke Najeriya, ya sanar da jaridar TheCable cewa har yanzu FG ba basu umarnin dakatar
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari