Sabon Farashin Man Fetur
Ma’aikata za su gigita Najeriya da yajin-aiki inji Shugaban NLC. Kungiyar kwadago za ta yi ta, ta kare da Gwamnati a kan karin kudin fetur da aka yi a watan nan
Akwai yiwuwar a shiga sabon wahalar mai, makonni kadan da yin karin farashi. Direbobi sun ce sai an gyara hanyar Bida- Agai- Lapai- Lambata za su koma aiki.
Ya bayyana cewa ma su hannu da shuni ne kadai za su iya hawa mota mai amfani da fetur saboda yanzu haka FG tana aikin mayar da motoci su koma amfani da sindaran
A makon nan mu ka ji cewa farashin gangar danyen mai a kasuwar Duniya ya kai fam $40. Kila man fetur ya kara tsada a gidajen mai a gida bayan karin darajar 2%.
Buhari ya nuna takaicinsa a kan yadda Najeriya ta rasa matsayinta na zama cibiyar kasuwanci ta kasashen Afrika ta yamma saboda gwamnatocin baya sun gaza samar
A ranar Litinin mu ka ji TUC ta ce idan ba a rage kudin mai ba, za ta tafi yajin aiki. Gwamnatin Tarayya ta na sa ran shawo kan TUC da sauran wasu kungiyoyi.
Shugaban NNPC ya fadi abin da ya sa za su saida matatun Kaduna, Warri da Fatakwal bayan an ji Najeriya ta na shirin rabuwa da hannun jarinta a matatun mai.
A wata takarda da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya wallafa ranar an nuna cewa an samu kudaden ne daga rabanu a kayan da aka shigo dasu Najeriya da ku
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin a fitar da tiriliyan ₦2.3 a matsayin kunshin farfado da tattalin arziki tare da ragewa 'yan Najeriya halin
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari