Sabon Farashin Man Fetur
‘Yan Majalisa sun shake DPR, an aikawa NNPC da CBN sammaci a makon nan. Majalisa ta taso NNPC, CBN da DPR a gaba ne a kan zargin satar danyen mai da ake yi.
Mele Kaka Kyari ya ce Buhari ne shugaban kasar farko da ba ya shiga hurumin NNPC. Shugaban Kamfanin NNPC ya ce sun yi dace, babu abin da ya shafi Buhari da su.
A jiya ne mu ka ji cewa ‘Yan kwadago da Gwamnati za su zauna game da kudin mai da shan wuta. Shugabannin NLC, TUC, PENGASSON da kuma NUPENG su na wajen taron.
Hadimin Shugaban kasa Muhammadu yace Gwamnoni na jawo rikici a Neja-Delta. A cewarsa, jihohin da ke da arzikin mai sun yi wasa da tarin dukiyar da su ke samu.
Mun kawo kyawawa da munanan fa’idar sake bude iyakoki da Gwamnati ta yi. Masanan tattali da kasuwanci sun bayyana abin da bude iyakokin da aka yi yake nufi.
Mun ji cewa anyi alkawarin zaftare farashin fetur kwanan nan. Ministan kwadago ya yi karin bayani a kan ragin N5 a kudin man fetur da za a samu jiya a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana haka a ranar Talata, lokacin kaddamar da gwajin matatar man fetur mai tace gangar mai 5,000 a rana a Ibigwe, Imo. Shugaba B
A daren ranar Lahadi ne wakilan kungiyar NLC suka fusata tare da ficewa daga dakin taro na 'Old Banquet Hall' da ke fadar shugaban kasa jimmkadan bayan fara gan
Kungiyoyin Ma’aikata sun fice daga dakin taro ana tsakiyar zama da Gwamnati a jiya. Shugabannin kwadago su na zargin gwamnati da rashin gaskiya a lamarinta.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari