Muhammadu Sa'ad Abubakar
Breaking
Buhari ya karbi bakoncin tawagar manyan Sarakunan gargajiyan Najeriya (Hotuna)
Matsalar Hauwa Kulu ta zo ƙarshe, Sarkin Musulmi ya ɗauki nauyinta – Ini Dr Mansur Sakkwato
Bugu da kari, Mai Afarma yayi alkawarin tallafa ma gidansu Hauwa da kayan abinci da duk wasu bukatunsu har inda hali yayi, nan take ya hada Mansur da jami’in.
Badaƙalar gidan N700,000,000: Sheikh Gumi ya caccaki mai alfarma Sarkin Musulmi
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana kaduwarsa gami da bacin rai dangane da labarin da ake watsawa na cewa za’a siyan ma mai alfarma sarkin Musulmi gidan naira 700m.
Sarkin Musulmi ya bayyana suwaye 'yan ta'adda
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar ya bayyana cewa duk wani Fulani makiyayi da ke yawo da makami, dan ta'adda ne.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari