Muhammadu Sa'ad Abubakar
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulman Najeriya dasu fita neman sabon jinjirin watan musulunci na Rabi’ul Awwal.
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III ya yi Allah wadai da fastoci da Limamai, wadanda ke ingiza tashin hankali da kuma shigar da siyasa cikin addini a Najeriya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, a ranar Asabar da ta gabata, jirage kimanin 17 dauke da manyan baki sun sauka a filin jirgin saman kasa-da-kasa na Sultan Abubakar III da ke jihar Sakkwato.
An yi wa manyan tittuna da shatale-tale na garin Sokoto kwaskwarima saboda shirin bikin daurin auren Gimbiya Fatima diyar Sarkin Musulmi Sultan Sa'ad Abubakar da za a gudanar a ranar Asabar. Jagoran kwamitin shirye-shirye na bikin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 23 ga watan Agusta ya gana da sarakunan gargajiya daga yankin Arewacin kasar. An fara ganawan ne da misalin karfe 11:30 na safe a majalisar Fadar Shugaban kasa.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kwato kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya, wanda yan Najeriya suka fi sani da tsohon sunansa ‘NEPA’ daga hannun yan kasuwa don ceto Najeriya daga matsanancin matsalar wuta da ake fama d
Kwamitin ganin wata na majalisar koli ta Musulunci a Najeriya, NSCIA, ta sanar da cewa bata samu rahoton ganin watan Zulhijja daga ko ina a Najeriya ba a ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta.
Aranar Lahadi 28 ga watan Yuli Sanata Shehu Sani, ya shimfida wasu shawarwari hudu da yake ganin zasu kawo karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a tsakanin gwamnatin Tarayya da kuma kungiyar IMN da aka fi sani da kungiyar shi'a.
Jihohi 19 da Arewacin Najeriya ya kunsa da kuma babban birnin kasar nan na Tarayya Abuja, su na batar da makudan kudi na biliyoyin nairori a kan masarautu da yankin ya kunsa cikin kowace shekara kamar yadda bincike ya tabbatar.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari