Jihar Rivers
Za ku ji wanene Nyesom Ezenwo Wike wanda ya zama gwamnan Jihar Ribas na 6 a tarihi ya dare kan mulki ne yana da shekaru 47 da haihuwa a Duniya. Ya kuma yi karatu ne a Jami’ar Rivers State University of Science and Technology.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito yan bindigan sun kai harin ne da yammacin Laraba 24 ga watan Oktoba, a yayin da mutanen da aka sace suke kan hanyar dawowa daga wani gari dake makwabtaka dasu masu suna Idama, inda suka je balaguro.
Lauyan ya shaida ma kotun cewa a shekarar 1999/2000 Wike ya nemi mukamin shugaban karamar hukumar Obia/Akpor, a lokacin bai wuce shekaru 35 ba, wanda shine karancin shekarun tsayawa takarar ciyaman a wannan lokaci.
Garkuwa da mutane: An sace ma'aikatan mai 14 a jihar Ribas
Rahotannin da ke zo mana a nan NAIJ.com na nuni da cewa wasu daga cikin mahunkunta da kuma yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Rivers United
Jihar Rivers
Samu kari