Rikicin Ma'aurata
'Yan sanda sun kama wani Adewale Lukman da ake zargi da hada baki da abokansa Bidemi Fatai, Saheed Owolabi da Babatunde Ageele inda suka yiwa matarsa, Funmilayo fashin kudinta N159,000. Punch ta ruwaito cewar mata da mijin suna za
Wani ma'aikacin gwamnati da ke jihar Katsina, Abdurahman Ibrahim ya jefa dibo ruwa dafa kansa bayan ya aikata laifin zina da wata matan aure, Hauwa'u Dikko a gidan mijinta da ke Turaruka Quarters da kuma Batsari duka a Katsina.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito uwargida mai suna Doyinsola Adebiyi ce ta shigar da karar mijinta Adebiyi Kayode sakamakon yana neman yar aikinsu da zina a gidansu dake rukunin gidajen gwamnatin tarayya dake Lugbe cikn garin Abuja.
Cikin hawaye, wani magidanci mai yara uku, Oluyomi Ogunsanya, ya gabatarwa wata kotu da ke zamanta a Mapo, Ibadan, kwalin kwaroron roba na mata a matsayin hujja da ke nuna cewa matarsa mai suna Sherifat tana bin wasu mazaje a waje
Wata ma'aikaciyar jirgin sama, Anissia Batra, da yanke hunkuncin kashe kanta bayan ta gano cewa mijinta, Mayank Singhvi, ya taba auren wata mace daban kafin ya aureta amma bai sanar da ita ba. A cewar yan sanda, Batra, wacce ke ai
Wani magidanci mai shekaru 39, Micheal Ayinde ya maka mai dakinsa a kotu inda yake korafi cewa ta cika haihuwar yara barkatai. Ayinde ya kwashe shekaru tara yana zaman aure da matarsa Glory. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN
Hukumar sojin Najeriya ta bakin Laftanal TG Iortyom, mukaddashin kwamandan rundunar Ofireshon lafiya dole, mai aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno ta sanar da bullowar wata kungiya mai suna “Hakika”. Sanarwar ta bayyana c
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito su dai wadannan ma’aurata mahaukatan masoya kwallon kafa ne, sai dai yayin da Mijin mai suna Arsen ke goyon bayan kungiyar Ajantina saboda Messi, ita kuwa matarsa, Lyudmila Portugal take goyon saboda Cr
Wata matar aure mai suna Salamatu Shehu ta yi ajalin mijinta mai suna Mallam Shehu a kauyen Rafin Gero da ke karamar hukumar Anka na Jihar Zamfara kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Salamatu ta yi wa mijinta lahani ne bay
Rikicin Ma'aurata
Samu kari