Jam'iyyar PDP
Tsohon bulaliyar majalisa, Sanata Roland Owie, ya bukaci shugabannin jam’iyyar PDP su tsaya tsayin-daka wurin tsayar da dan arewa a matsayin dan takarar ta kama
Yayin da jam'iyyar adawa ke ci gaba da shiri gabanin zaben 2023, Gwamna Ikpeazu ya bukaci PDP da ta mika tikitin takarar shugaban kasa zuwa kudu maso gabas.
Akwai 'yan siyasa da dama da suka taba yin rantsuwar ba za su canja jam'iyya ba amma daga bisani suka saba wannan alkawarin domin cimma wata manufa tasu ta siya
Da alamu wata takaddama za ta kunno kai, yayin da wasu mukamai za su tafi yankin kudu, wasu kuma ake tunanin za su tsaya a yankin kudu maso yammacin kasar.
Dokpesi, jigo a jam'iyyar PDP, ya goyi bayan Atiku Abubakar don takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023, yana mai cewa babu dan takarar kudu da zai cin zabe.
Yayinda jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party PDP ta shirya gudanar da taron gangaminta, tsaffin gwamnoni da tsohon Sanata sun bayyana niyyarsu na takar
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba, ta fara taron gaggawa na kwamitin zartarwar jam'iyyar na kasa (NEC) karo na 94.
Abuja - Tsohon shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana matsayarsa kan tirka-tirkan da ake na mulkin karba-karba a cikin babbar jam'iyyar hamayya PDP.
Ƙungiyar matan gwamnonin ƙasar nan sun bayyana damuwarsu kan halin da ƙasa ke ciki na rashin tsaro, talauci d kuma rashin aikin yi da yan Najeriya ke fama da su
Jam'iyyar PDP
Samu kari