Jam'iyyar PDP
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun cinna wuta a ofisoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Gombe cikin dare, an yi asarar kaya.
Shugaban kabilar Ijaw a Kudancin Najeriya, Cif Edwin Clark ne ya ba da shawarar kyauta a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, 31 ga watan Janairu 2022.
Fadar shugaban kasa tace tsokacin da jam'iyyar PDP ta yi game da fasa kai ziyara Zamfara da shugaba Muhammadu Buhari yayi alamar neman rikici ne da rigima.
Gabannin babban zaben 2023, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhyi Rimin-Gado ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce ya fada wa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubukar ya bar neman kujerar shugabancin kasa saboda ya tsufa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa yankin arewacin kasar ne ya kamata ya sake samar da magajin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdulaziz Yari da Sanata Marafa sun yi wata ganawa tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Bukola Saraki.
Wani jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Edo, Barista Kenneth Imasuangbon ya goyi bayan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya zama dan ta
Mataimakin shugaban kungiyar kamfen din Atiku a arewa maso gabas, Mohammed Abdul Babangida, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki tare da magoya bayansa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari