Rikicin PDP
Gwamnan jihar Benuwai bai damu Atiku Abubakar ya sha kasa ba, yana so Peter Obi ya zama shugaban kasa, Samuel Ortom ya ce babu komai domin ya fadi zaben Sanata.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Akwa Ibom ta sanar da sallamar ɗan takararta na gwamna a zaben watan Maris, Michael Enyong, kan zargin bogin takardun karatu.
A jiya ne jam’iyyar APC a Ribas tayi wa 'yan adawaraddi bayan Kwamitin yakin neman zaben na PDP ya ce Hon. Rotimi Chibuike Amaechi yana tare da Atiku Abubakar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake sukuwar sallah kan taron da Atiku ya kira wasu mutanen Ribas suka tattauna a Abuja, ya ce zai gane ɓakko miya ce.
Kamar yadda ake tsammani, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bai halarci taron masu ruwa da tsakin PDP na jihar da Atiku Abubakar ba ana dab da babban zaɓe.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, tsagin PDP da Shehu Sagagi ke jagoranta a jihar Kano sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP ta su Kwankwaso.
Bayan kamfen din shugaban kasa na APC a jihar Borno a ranar Asabar, jigon APC, Murtala Yakubu Ajaka, ya ce za sub a Atiku Abubakar mamaki a arewa maso gabas.
Ganin cewa yan takarar da suke muradi suna iya kara masu karfi ko shafar makomar siyasarsu, gwamnoni PDP sun dauki bangarorin da za su yi wa aiki a zaben gobe.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, kuma jagoran gwamnonin G-5 ya sake sake magana mai harshen damo mai nuwa matsayarsa game da zaɓen shugaban kasa mai zuwa.
Rikicin PDP
Samu kari