Rikicin PDP
Gwamnan Ribas, Nyesom Wikez ya bayyana cewa tawagar G5 na nan ba ta mutu ba kuma zata taka muhimmiyar rawa ranar zaben shugaban kasa 25 ga watan Fabrairu, 2023.
Babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP ta sanar da soke gangamin yakin neman zaɓen shugaban kasa a jihar Ribas saboda dalilan da suka shafi yanayin tsaro.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Ana saura kwanaki 13 gabanin babban zabe, jam'iyyar PDP a jihar Imo ta sake wayar gari cikin sabon rikici yayin da wani jigo ya fito ya fallasa kullin wasu.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, ya musanta kalaman gwamnan jihar, Simon Lalong, wanda ya ce tuni suka samu goyon bayan tawagar gwamnonin G5 na PDP.
Mamban majalisar wakilan tarayya daga jihar Osun, Mista Wole Oke, ya tabbatar da harin da wasu yan daban siyasa suka kai gidansa inda suka jikkata mutane 15.
Mako daya bayan dakatad da shi, uwar jam'iyyar PDP ta kammala sallamar Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwmanan jihar Enugu daga jam'iyyarta saboda abu guda.
Yayin da ake ta yaɗa jita-jitar mataimakin gwamnan Sakkwato ya koma APC, kwamishinoni 11 a jihar Taraba sun yanke shawarin barin PDP zuwa APC a ralin Tinubu.
Isaac Fayose ya ce Gwamna Nyesom Wike yana yi wa Bola Tinubu aiki a Ribas, ‘Danuwan fitaccen ‘dan siyasar ya fadawa magoya bayan Peter Obi lakanin cin zabe.
Rikicin PDP
Samu kari