Rikicin PDP
Jam'iyyar adawa PDP ta sake rasa wasu kusoshinta a jihar Osun, inda gwamnan jihar, Oyetola, tare da shugabannin APC suka tarbi ɗaruruwan mambobin PDP zuwa APC.
Bayan taron da gwamnonin PDP suka gudanar ranar Laraba, Aminu Tambuwal, ya bayyana cewa sun shirya zasu lallasa jam'iyyar APC su ceto Najeriya daga hannun APC.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa, Dakta Okwesilieze Nwodo, ya gargaɗi Goodluck Jonathan kada ya kuskura ya faɗa tarko ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Kotun ɗaukaka kara ta bayyana Valentine Ozigbo, a matsayin halastaccen ɗan takarar PDP a zaɓen gwamnan jihar Anambra dake tafe ranar 6 ga watan Nuwamba 2021.
Rikici ya ki ci ya ki cinyewa a babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, inda shugaban PDP na kasa ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya hakura da mukaminsa a PDP.
Wata babbar kotun jihar Cross River a ranar Juma’a, 27 ga watan Agusta ta hana Prince Uche Secondus gabatar da kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na kasa.
Yayin da rikici ya ki ci yaki cinye a cikin babbar jam'iyyar hamayya PDP, wata kotu a jihar Kebbi, ta soke hukuncin dakatar da Uche Secondus, ta sake maida shi.
Bayan kwanaki 2 ana dambarwa kan shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, an nada mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa (kudu), Yemi Akinwo
Kungiyar gwamnonin am'iyyar PDP sun yi kiran taron gaggawa domin su dinke barakar dake tattare da jam'iyyar a 'yan kwanakin nan. Shugabanta ya yi kira ga taron.
Rikicin PDP
Samu kari