Jihar Oyo
A ranar Laraba ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shiga ganawar sirri da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, a Abeukuta. Taron wanda aka yi shi a gidan Olusegun Obasanjo dake dakin karatu na fadar shugaban kasa, ya dau sa'o
Wannan lokacin na daya daga cikin lokutan jarabawa da tsohon gwamnan jihar Oyo, Dr. Victor Olunloyo yake fuskanta. An gano cewa tsohon gwamnan jihar Oyo din na kwance a gidansa dake Ibadan inda yake fama da shanyewar barin jiki. K
Mun ji cewa PDP ta na zargin fadar Shugaban kasa da yunkurin sauke Gwamnan Oyo ta ce ana kutun-kutun na sauke Seyi Makinde daga mulki duk da cewa ya doke APC gaba da-baya a zaben gwamnan jihar Oyo.
Gwamnan PDP ya karbe sarautar da aka yi wa Sarakuna 21. Hakan na nufin an ruguza rawanin Sarakunan da aka kafa a 2017 wanda ya hada fada tsakanin Mai martaba Olubadan na kasar Ibadan, Saliu Adetunji da ‘yan majalisarsa.
Gwamna Makinde ya cirewa Gwamnoni zane a kasuwa bayan ya fadi hanyar satar kudin kwangila inda yace kashi kusan 50% na kudin kwangila asusun Gwamna yake komawa a Jihar Oyo.
Seyi Makinde ya bayyana albashin da yake dauka a matsayin gwamnan jihar Oyo yayinda yake jawabi ga sabbin kwamishinonin da aka rantsar a jihar. Gwamnan na jihar Oyo wanda ya nuna shirinsa na magance matsalar rashin biyan isasshen
Gwamnan Oyo ya yi kira ga mutanen kirki su shigo cikin siyasa domin su yi gyara a kasar. Gwamnan ya ce shigarsa siyasa ba za ta hana sa shiga aljanna ba domin ya zo yin gaskiya ne tare da kawo gyara.
Rundunar Yansandan jahar Oyo ta gurfanar da wasu mutane da take zargin yan kan kai ne gaban kuliya manta sabo bayan ta kamasu dauke da kawunan matattun mutane guda biyu a jahar.
Da yawa daga cikin al'umma masu fada a ji da kuma mashahurai a Najeriya, sun yabawa sabon gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde da ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a yayin karbar ragamar jagoranci.
Jihar Oyo
Samu kari