Jihar Ondo
Sai dai a yanzu haka an kama wannan Dansanda, an mikashi ga rundunar Yansanda ta musamman masu gudanar da binciken manyan laifuka dake garin Akure, inda ake cigaba da tsareshi tare da gudanar da bincike akan motar da aka sace.
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Femi Joseph ne ya sanar da haka a ranar Laraba 17 ga watan Oktoba, inda yace wannan Sojan gona da aka kama da laifin sata ya bayyana sunansa da Abubakar Aliu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Litinin aka kama wannan mahaukaci dauke da wayoyin salula guda biyu a cikin rukunin gidajen Orita Obele dake garin Akure, nan da nan jama’a suka taru, suka jibgeshi iya son ransu, amma fa bai mu
Hankula sun tashi, an samu hatsaniya a babban Asibitin mahaukata dake garin Akure na jihar Ondo a ranar Alhamis, 9 ga watan Agusta, inda wani mara lafiya, Folorunsho Olawale ya lakada ma ma’aikatan asibitin dan banzana duka, inji
A yayin ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai kasar Netherland, an zazzagaya da shi wasu wurare a kasar don gane ma idanunsa irin cigaban da kasar ta samu, da nufin ko zai kwatanta kwatankwacin cigaban a gida Najeriya.
Jiya ne mu ka ji cewa an tsinci gawar wata yarinyar tsohon Mataimakin Gwamnan a Kudancin Najeriya. Kafin rasuwar wannan Baiwar Allah dai ta na karatu ne a Jami’ar Adekunle Ajasin inda ta ke gaf da kammala Jami’a.
Sai dai rahotanni sun bayyana cewar kyandir ne ya janyo wannan ibtila’I, wanda yayar yaran ta daura shi akan teburi, alhalin yana kunne da wuta, inda zake zaton ya fadi a kasa, sa wutar ta kama shimfidar dakin, daga wutar ya kama
Jami'an hukumar 'yan sanda na jihar Ondo sun tabbatar da kisan mutane 3 a garin Oba Ile, dake karamar hukumar Akure babban birnin jihar Ondo a wannan karshen makon. Sannan hukumar 'Yan sandan sun tabbatar da sace matar wani sarki
An samu dai-dai to a garin Akure, babban birnin jihar Ondo, bayan rikicin daya gabata tsakanin Hausawa da Yarabawa mazauna yankin Sabo-Odojoka bayan da gwamnatin jihar da kuma wasu manya masu fada aji a jihar irin su Deji na Akure
Jihar Ondo
Samu kari