Labaran NNPC
Bola Ahmed Tinubu ya sauke Mele Kyari a matsayin shugaban NNPCL inda ya maye gurbinsa da Bayo Ojulari da ya fito daga jihar Kwara a Arewa ta Tsakiya.
Bola Tinubu ya sauke shugaban NNPCL Mele Kyari. An samar da wutar Maiduguri, farfado da matatun Fatakwal da Warri da cinikin danyen mai da Naira a lokacinsa.
Shugaban kasa Tinubu ya nada sababbin shugabanni a NNPCL, ciki har da Bayo Ojulari, yayin da NNPCL ta dakatar da sayar da danyen mai da Naira ga Dangote.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da yin sauyin shugabanci a kamfanin NNPCL. 'Yan Najeriya sun yi martani kan cire Mele Kyari daga mukaminsa.
Shugaba Bola Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin NNPCL tare da nada Bashir Bayo Ojulari a matsayinsa. Ya nada Ahmadu Musa Kida shugaban kwamitin gudanarwa.
Farashin man fetur ya fara komawa gidan jiya bayaj karewar yarjejeniyar cinikayya tsakanin gwamnatin tarayya da matatun mai a Naira, luta ta ƙara tsada a Legas.
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur sun kara kudin litar man fetur a Najeriya. za a dawo sayar da litar mai a N900 a kan N890 da aka saba a makon da ya wuce.
Kamfanin NNPCL ya karyata cewa an kai hari matatar Fatakwal da ke jihar Rivers bayan Tinubu ya dakatar da Gwamna Simi Fubara. NNPCL ya ce matatar na aiki.
Rahotanni sun bayyana cewa Najeriya ta dakatar da sayar wa matatar Dangote danyen man fetur, wanda hakan zai shafi kasuwar man fetur a fadin Najeriya.
Labaran NNPC
Samu kari