Labaran NNPC
Kungiyar masu matatun mai ta kasa CORAN ta ce farashin litar fetur zai iya dawowa kasa da N400 wato N350 idan farashin danyen mai ya dawo Dala 50 a kasuwar duniya.
Yan kasuwar man fetur sun tabbatar da cewa farashin sufuri da kayayyaki zai sauka a Najeriya bayan farashin danyen mai ya karye a kasuwar duniya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauyin shugabanci a kamfanin mai na kasa (NNPCL). Akwai mutane 20 da suka taba shugabantar kamfanin a tarihi.
Jami'ai a fadar shugaban kasa sun yi bayani kan dalilin da ya sanya shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori Mele Kyari daga shugabancin kamfanin NNPCL.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya kara kudin litar man fetur a Najeriya 'yan sa'o'i da sauke Mele Kyari da Bola Tinubu ya yi. Ana sayar da litar mai a N950.
Bola Ahmed Tinubu ya sauke Mele Kyari a matsayin shugaban NNPCL inda ya maye gurbinsa da Bayo Ojulari da ya fito daga jihar Kwara a Arewa ta Tsakiya.
Bola Tinubu ya sauke shugaban NNPCL Mele Kyari. An samar da wutar Maiduguri, farfado da matatun Fatakwal da Warri da cinikin danyen mai da Naira a lokacinsa.
Shugaban kasa Tinubu ya nada sababbin shugabanni a NNPCL, ciki har da Bayo Ojulari, yayin da NNPCL ta dakatar da sayar da danyen mai da Naira ga Dangote.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da yin sauyin shugabanci a kamfanin NNPCL. 'Yan Najeriya sun yi martani kan cire Mele Kyari daga mukaminsa.
Labaran NNPC
Samu kari