Matasan Najeriya
Wata mata 'yar TikTok ta yada bidiyon yadda ta fasa asusun da ta yi shekara guda tana tara kudi a ciki, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana adadin kudin da ta t
Ochulo, wanda aka fi sani da Odogwu Ten Five ya yada wani bidiyon yadda ya je shagon siyan kayan alatu domin sayen wani abun da ba a bayyana menene ba a bidiyon
Akwai labarai da yawa da ake bayar wa na mutanen da aka ayyana ba su da laifi bayan shafe shekaru a magarkama da sunan suna da laifin da ake zargin sun aika.
Fidelis Ozuawala ya bayyana hoton wata takarda da budurwar ta fada soyayyarsa ta rubuta masa lambar wayarta a yayin da suka ci karo a cikin jama’a a Abuja.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya mai suna Princess Mimi ta sharbi kuka da hawaye saboda rashin samun tsayayyen namijin aure, bidiyonta ya yadu a intanet.
Matar aure kuma mahaifiyar yara biyu wacce direban tasi ce wacce ta shawarci sauran mata da kada su saki jiki ba tare da neman na kansu ba, su dogara da kansu.
Hukumar yan sanda reshen jihar Legas ta tabbatar da mutuwar wani mutumi wanda ya je ya kama ɗakin Otal tare da wata mace mai zaman kanta a yankin Lagos Island
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar LP, Baba-Ahmed, ya bukaci Najeriya da su yi watsi da yan siyasa masu nuna kabilanci da addini yayin kamfen.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Matasan Najeriya
Samu kari