Matasan Najeriya
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta goyi bayan batun Segun Runsewe na cewa majalisar dokokin kasa ta ba hukumar al'adu ta kasa (NCAC) ikon ji da BBNaija.
Oluwagbadura ya bayyana yadda ya kwashi hannunsa a hannun wasu ‘yan sanda wadanda su ka tatse shi a Soliki,Aguda a Legas, inda su ka tilastasa fitowa da N100k.
Wasu hotuna da jarida Punch ta yada a kafar Twitter sun nuna wani matashi dan jihar Kano da ya kera keke napep tun daga tushe ba wai daga kayayyaki haka ba.
Legit.ng Hausa ta kai ziyara kasuwar Tarauni inda ta ga wani nau’in kasuwanci na siyar da kai da kafafun kaji har da kayan cikinsu. An zanta da Malam Sabiu.
Isah Barde daga Kano na daya daga cikin mutanen da suka ci gajiyar annobar korona, domin wannan ya basu damar yin wasu abubuwa da suka sa su zama shahararru.
Dandazon mutane a shafin TikTok sun kamu da kaunar wani yaro mai suna Mubarak saboda irin kwazon da yake dashi na yadda ya kware a yaren turanci gashi kuma
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Wani ‘dan Najeriya ya je soshiyal midiya domin kwarzanta wata matashiyar budurwa wacce ke sana’ar wankin mota. Ya ganta a wurin sana’arta kuma yake tambayarta.
Wani bidiyon da wata kyakkyawar matar farar fata na yadda ta siya turmi da tabarya a lokacin da ta ziyarci Najeriya ya ba da mamaki domin take taka doyan gida.
Matasan Najeriya
Samu kari