Majalisar dattawan Najeriya
Yayin da ake shirin kawo sauyi kan zaben 2027, APC da wasu 'yan majalisa sun nuna rashin goyon baya, suna cewa hakan zai haifar da cikas ga INEC da tsarin zabe.
Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze ta yi tir da kudirin majalisar dattawa na kokarin ba sarkin Musulmi da Ooni na Ife matsayi na musamman a Najeriya.
Masu ruwa da tsaki a al'ummar Arewa maso Yamma sun miƙawa kwamitin Majalisar Dattawa buƙatarsu ta ƙara kirkiro sababbin jihohi takwas a yankinsu.
A labarin nan, za a ji cewa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Bichi, Hon Abubakar Kabir Bichi ya bayyana cewa sai da ilimi za a iya yakar jahilci da koma baya.
Majalisar wakilai ta fara muhawara kan shirin dawo da zaben shugaban kasa, gwamnoni, 'yan majalisar tarayya da na jihohi a rana daya a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa akwai yiwuwar a samu ɓaraka a majalisar dattawa bayan jagororin majalisa sun zargi shugabansu, Sanata Godswill Akpabio da ware su.
Majalisar Wakilai ta Ƙasa ta ayyana tafiya hutun da ta saba duk shekara na tsawon watanni biyu, Tajudeen Abbas ya ja hankalin abokan aikinsa kan jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC na dab da samun kaso biyu bisa uku na yawan ƴan majalisa, wanda ake buƙata domin samun rinjaye.
Jami'an hukumar shige da fice sun kwace fasfon Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a filin jirgin sama na Abuja. An dawo mata da shi bayan wani lokaci.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari