Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji yadda wani ƙudirin majalisa ya tsallake karatu na farko domin hana ma'aikatan gwamnati kai iyalansu asibitocin da makarantun kuɗi.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar karbo bashin $21bn daga kasashen waje da Shugaba Tinubu ya nema. Wasu Sanatoci sun nemi a fayyace amfanin bashin ga al’umma.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya karrama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya rasu. Majalisar ta shirya zama na musamman don girmama shi.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta fusata kan umarnin da aka ba jami'an tsaro na hana ta shiga majalisa.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi kalamai masu kaushi kan shugaban majalisar dattawa, Godswill Obot Akpabio, bayan an hana ta dawowa bakin aiki.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron 'kasar nan sun hana Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan shiga majalisa bayan ta yi watsi da umarninsu na kada ta koma.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya dhiga jerin gwamnonin da suka gamu da hatsari a lokacin suna kan madafun iko, sai dai shi bai samu wani rauni ba.
Hon. Alhassan Ado Doguwa ya ce su mabiyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne kuma suna bin tafarkinsa na siyasa a jam’iyyar APC har yanzu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari