Majalisar dattawan Najeriya
Zaben Najeriya na 2019 ya kammalu kuma an sanar da wadanda suka yi nasara, amma kotun daukaka kara har yanzu tana jin kararraki daga jama’a wadanda basu gamsu da zaben ba. Wasu daga cikin wadanda hukumar zabe mai zamn kanta ta INE
Kwamred Shehu Sani ya bada labarin wani Abokinsa da ke sukar marasa goyon bayan kudirin Social Media inda yace duk Sanatan da bai tare da kudirin SM da #HateSpeech ya fito ya yi magana.
A ranar Litinin 18 ga watan Nuwamba ne Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta sanar da cewa dan takarar jam'iyyar APC a jihar Kogi, Yahaya Bello ne ya lashe zabe. A cewar INEC, ya samu kuri'u 406,222 inda ya kayar da Musa Wada na ja
Majalisar dattawa a ranar Alhamis, 19 ga watan Nuwamba, ta rantsar da Sanata Abdullahi Danbaba mai wakiltan Sokoto ta Kudu. Danbaba na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya maye gurbin Shehu Tambuwal daga APC.
Ahmad Lawan ya bayyana sirrin hadin-kan ‘Yan Majalisar PDP da APC a karkashinsa. Lawan ya ce Sanatocin APC, PDP da YPP sun hada-kai a kan yi wa kasa hidima.
Dino Melaye, dan takarar kujerar sanatan yankin Kogi ta yamma karkashin jam'iyyar PDP, ya ce bai aminta da sakamakon zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar ba.
Wasu yan bangan siyasa sun kai samame zuwa wasu sabbin azuzuwan dalibai da Sanata Dino Melaye ya gina kyauta domin amfanin jama’an mazabarsa, inda suka banka musu wuta, suka kone kurmus!
Tun kafin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamako na karshe a zaben kujerar Sanatan jihar Kogi ta yamma, dan takarar jam'iyyar PDP, Sanata Dino Melaye, ya ce ba zasu amince da sakamakon zaben ba. A wani faifan bid
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugabancin gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar APC, Yahaya Bello, ya bayyana a wanda ya lashe zaben jihar a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari