Majalisar dattawan Najeriya
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yayin da ya ke karanto ayar Qur'ani yayin bayyana burinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa ya bayyana.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Sanata Rochas Okorocha ya sa labule da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu kan aniyarsa ta son zama shugaban kasa a zaben 2023.
Hukumar NSCDC ta janye jami'an ta da ke tsaron lafiyar Shina Peller, dan majalisar wakilai. Wani hadimin dan majalisar ne ya tabbatar da aukuwar wannan cigaban.
Tabbatar da wadanda aka nadan a ranar Laraba, 2 ga watan Fabrairu, ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitin majalisar dattawa kan INEC, inji rahoton Punch...
Majalisar dattawa ta tabbatar da Rhoda Gumus a matsayin kwamishinar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) duk da zargin ake yi cewa ita din yar APC ce.
Majalisar dattawa ta bukaci hukumomin tsaron kasar da su kakkabe duk mabuyar masu garkuwa da mutane da nufin ceto mutane 38 da aka yi garkuwa da su a Katsina.
Majaisar dattawan Najeriya a zamanta na yau Talata ta amince da maida kwalejin fasaha dake Offa jihar Kwara zuwa jami'a, kuma ta amince da wasu kidirorin .
Babban jigon jam'iyyar Progressives Congress (APC), Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa kasancewarsa gwamnan jihar Imo bai kara masa komai ba sai talauci.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari