Majalisar dattawan Najeriya
Sanatocin Najeriya sun gabatar da wani kudiri da ke neman a hana masu gidajen haya karbar kudin shekara daga masu yin haya, cewa ba kowa ne ke da karfin ba.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya ce sabon kudirin gyaran dokokin zaben za a gabatar da shi a zauren majalisa nan da ranar Larabar nan zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta dawo daga hutun Kirsimeti da sabuwar shekara a yau Talata, 18 ga watan Janairu, jim kadan bayan nan sai ta shiga ganawar sirri.
Kamar yadda yake bisa al'adar kasar mafi yawancin yan majalisar dokokin tarayya basa samun damar komawa kan kujerunsu bayan zabe saboda wasu dalilai mabanbanta.
Yayin da babban zaben kasar na 2023 ke kara gabatowa, ana sanya ran cewa manyan yan siyasar Ibo za su ayyana aniyarsu na neman babban kujera ta daya a kasar.
Kungiyar dake fafutukar ganin an tafiyar da dukiyar ƙasa bis adalci, SERAP ta maka shugabanajalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da Femi Gbajabiamila, a kotu.
Tsohon gwamnan jihar Imo, kuma sanata daga jihar ya bayyana wasu maganganu kan kitsa kisan jigon jam'iyyar APC, wato Ahmed Gulak. An kashe Ahmed Gulak ne a Imo.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya zargi magajinsa, Gwamna Hope Uzodinma da kulla-kulla don hana shi takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamnatin Jihar Imo ambaci sunan Rochas Okorocha, sanata mai wakiltan Imo ta yamma, da Uche Nwosu, tsohon dan takarar gwamna na jam'iyyar Action Alliance, AA, a
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari