Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattijai ta Najeriya ta amince da kudurin da ke neman ba 'yan takara masu zaman kansu damar tsayawa takara a zabukan kasar nan da wasu dokokin zabe.
Bayan sanyawa sabuwar dokar zabe hannu, shugaba Buhari ya sake mika bukatarsa ga majalisar dokokin kasar nan, ya ce lallai yana bukatar a sake cire wani bangare
Mambobin majalisar wakilai na tarayya sun ki amincewa da wata yunkuri na yi dokar biyan fansho na har abada ga shugabannin majalisar tarayya, rahoton Daily Trus
Majalisar dattawa da yar uwarta majalisar dokoki na ƙasa sun kaɗa kuri'ar kin amince wa da dokar ware wa mata kujeru na musamman da canza wa VAT wuri a zaman ya
Gagarumin taron karramawa da bayar da lambar yabo da kungiyar 'yan jarida mata ta Najeriya ta shirya ranar Alhamis da ta gabata ya samu halartar manyan mutane.
Aisha Buhari ta yi abin da babu wata uwargidan shugaban kasa da ta taba yi a Najeriya. Aisha Buhari ta kai ziyara majalisar dattawan Najeriya domin gane wa idon
A halin yanzu, DCP Abba Kyari, wanda ke a hannun hukumar NDLEA, bisa zarginsa da hannu a safarar miyagun kwayoyi ya nemi beli akan dalili na rashin lafiya.
Gwamnan jihar Anambra, Willlie Obiano, ya ce bayan ya sauka daga mulki ba zai nemi wata kujera ba a zaben 2023, yana bukatar hutukuma zai koma gefe ya huta
Majalisar dattawa a ranar Talata,15 ga watan Fabrairu, ta tabbatar da mutane tara da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada a matsayin kwamishinoin NERC da NCP.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari