Majalisar dattawan Najeriya
An hana 'yan jaridu shiga majalisar dattawa ta 10 yayin da 'yan majalisar ke yin zama kamar yadda aka saba, sai dai ba a bayyana dalilin hana 'yan jaridun ba.
Za a ji an tsaida magana game da kujerar shugaban masu rinjaye da masu tsawatarwa. Daga PDP ana maganar Aminu Tambuwal, Sanata Irete Kolo Kingibe da Abba Moro.
Majalisa ta dawo daga hutun sallah yau, abin da ya rage shi ne rabon mukamai da kwamitoci. Babu sabo ko tsohon ‘dan majalisa wajen neman shiga kwamiti mai kyau
A makon nan za a san wadanda za su zama shugabannin masu rinjaye, marasa rinjaye, da masu tsawatarwa. Neman mukaman nan ya raba kan Sanatoci a Majalisar Dattawa
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya janyo hankalin shugabannin majalisa kan su tabbatar sun yi aiki tare da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Jigon APC Oshiomhole ya ce ya sha dakyar tunda ya lashe zaben sanatan da aka gudanar a Najeriya a farkon shekarar nan. Ya fadi dalilin da yasa ya fadi hakan.
Sanatan da suka samu hatsaniya tsakaninsa da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi martani dangane da lamarin. Sanata Ajibola Basiru ya shawarci gwamnan.
Wata kungiya da ake kira 'Concerned PDP League' (CPDPL), ta ce ba za ta bai wa Aminu Tambuwal goyon bayanta ba wajen zama shugaban marasa rinjaye na Majalisar.
Yanzu ana maganar wanene zai dare kan kujerar shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa. Sanatoci su na kan gaba wajen neman rike mukami mafi tsoka a mukamai.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari