Fadar shugaban kasa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na gudanar da taron sirri yanzu haka a fadar shugaban kasa tare da shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu, da Sakatare.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon shugaban majalisar dattawa, Chief Pius Anyim da Olisa Metuh a Aso Rock, Abuja.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Adamu Adamu, a Aso Villa yau Talata.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawa ta musamman da wakilan bankin Amurka a fadar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jagoracin shugaban bankin, Mr Bernard Mensah
Watakila wasu tsofaffin Ministoci biyu Farfesa Oserheimen Osunbor da Ade Shittu da kuma Mohammed su shiga cikin Ministocin da Shugaban kasa Bola Tinubu zai nada
Bola Ahmed Tinubu ya yi bayanin hikimar daidaita farashin kasashen waje, ya ce kishin kasa ya jawo ya karya darajar Naira da nufin bunkasa tattalin arzikin kasa
Tafiyar Shugaban ƙasa Bola Tinubu zuwa ƙasar waje kwanaki kaɗan bayan hawa mulki, ya ɗora ne daga al'adar da shugabannin ƙasar nan tun daga 1999 su ke da ita.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya daga ƙasar birnin Landan na ƙasar Ingila a ranar Talata bayan ƴar gajeruwar ziyarar da ya kai birnin.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fasa dawowa gida Najeriya daga ƙasar Faransa bayan halartar taro. Zai tafi birnin Landan na Ingila wata ziyara ta musamman.
Fadar shugaban kasa
Samu kari