Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu bata gari sun kai hari ofishin yan sanda da ke Mokola a garin Ibadan, sun yi yunkurin cinnawa ofishin wuta amma matasan yankin sun yi nasarar hana su.
Jami'an rundunar 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga a Abuja bayan sun yi kokarin shiga Fadar Shugaban kasa ta Villa ta kofar baya.
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, ya gargaɗi duka 'yan sandan Najeriya kan amfani da ƙarfi ga masu zanga-zangar lumana, ya ce suna da yanci.
Wasu masu garkuwda mutane sun sace mutane da yawa a wani hari da suka kai yankin Kuje, da ke babbar birnin tarayya, Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba.
Jami'an yan sanda sun tarwatsa dandazon masu zanga-zangar neman a ruguza rundunar yan sandan SARS da harsasai, ruwan zafi da barkonon tsohuwa a birnin Abuja.
Wani fusataccen jami'in rundunar yan sandan Najeriya ya shiga sahun masu zanga-zangar a ruguza rundunar SARS domin a cewarsa har shi sun kama masa dan uwansa.
'Yan uwan wani mutum mai shekaru 37 wanda aka gano ya rasu a hannun 'yan sanda da ke da ofishi a sabuwar Nyanya, Nasarawa, sun zargin 'yan sanda da azabtarwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta damke wasu matasa hudu a kan zarginsu da ake da lakadawa wani dan sanda mugun duka har ya mutu, shafin Linda Ikeji yace.
Wata kotun majistare da ke zama a Osogbo da ke jihar Osun ta gurfanar da wata mata mai suna Florence Samuel a ranar Juma'a zarginta da ake da dukan 'yar sanda.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari