Hukumar yan sandan NAjeriya
'yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta siffanta kama Sowore da akayi a matsayin tauye hakki da ba tare da wani babban laifi ba. Tace kowa na da 'yancin zanga-zanga.
Hukumar 'yan sandan jihar Imo, sun kai samame wani dajin da suka samu nasarar ceto wani Bishop tare da wasu mutane. 'Yan sandan sun bayyana yadda abin ya auku.
'Yan sandan Najeriya sun sake damke mawallafin Sahara reporters, Omoyele Sowore a kan jagorantar wata zanga-zanga da yayi a babban birnin tarayya ta Abuja.
A ranar Litinin ne 'yan bindiga suka kashe jami'in dan sandan da ke kokarin ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su a kauyen Bosuwa da ke garin Maigatari.
Wani mutum wanda 'yan fashi suka kwace wa mota yace ya nemi taimakon 'yan sanda amma sun zolaye shi da cewa tunda har 'yan Najeriya suka bukaci a soke SARS.
An kashe wasu mutane 2 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wuraren Sanyinna dake karamar hukumar Tambuwal a jihar Sokoto, yayin harbe-harbe da 'yan sanda.
Wani Smart Odojie Ofagba, wanda 'yan sanda sukayi sanadiyyar kisan mahaifinsa, Samuel Udojie Ofagba, kawunsa, Abulimen Ofgba da leburan mahaifinsa, Kinsley.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki garin Gwaran da ke karamar hukumar Talatan Mafara da ke jihar Zamfara sun kashe hakimi da sace wasu mutane su takwas.
Felicia Okpara, ta ce 'yan sanda sun cutar da ita saboda ta daga waya tana daukar bidiyon zanga-zangar EndSARS da matasa suka yi a Surulere da ke jihar Legas.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari