Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda ta jihar Kaduna ta fitar da hotunan bindigu da harsasai da ta kwato daga hannun 'yan bindiga a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Kad
'Yan sandan jihar Kano a ranar Alhamis sun ceto kimanin mutane 47 da aka daure da mari a wani gidan azabtarwa da ke birnin na Kano kamar yadda BBC Pidgin ta ruw
Shugaban kungiyar kiristocin Nigeria, CAN, Ayokunle da Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar sun bukaci ‘yan sanda su kama wasu batagari musulmai bisa kashe wa
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta ce jami'anta sun ceto mutum shida da aka sace a kan babbar hanyar Barde zuwa Keffi da ke karamar hukumar Kafanchan ta jiha.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wata Hajarat Egbunu wacce tsohuwar ma’aikaciyar hukumar kula da shige da fice, NIS ce bisa damfarar N47,000,000. Bisa
‘Yan sanda sun gano cewa dalilan da ya sa ‘yan bindiga su ke ta kashe mutane a jihar ya biyo bayan hakala Fulani da wasu kungiyoyin ‘yan sa kai su ke ta yi ne.
A wani sabon yanayi. wani matashi ya maka manyan jami'an gwamnati a kotu bisa zargin hannu da suke dashi a kashe 'yan Shi'a a wasu sassan kasar musamman Abuja.
'Yan bindiga sun sace wata dalibai jami'ar BUK da ke jihar Kano. Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da faruwar lamarin kuma ana ci gaba da bincike akai
FCTAbuja - Jami'an hukumar yan sandan Najeriya sun damke wasu yan mata biyu masu kaiwa tsagerun yan bindigan da suka addabi mutan Arewacin Najeriya makamai.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari