Hukumar yan sandan NAjeriya
Isyaku Ali Danja, dan majalisar tarayya na jihar Kano mai wakiltar Gezawa kan zarginsa da jagorantar yan daban siyasa su tafi su kona ofishin hukumar zabe, INEC
Rundunar yan sanda ta yi gagarumin gargadi ga mutane ko kungiyoyi masu niyan kawo hargitsi a zaben gwamnoni da yan majalisar jihohi da za a yi a fadin Najeriya.
Wata kotun daukaka ƙara a birnin tarayya Abuja, tayi watsi da ƙarr da abokin harƙallar DCP Abba Kyari ya shigar na neman a bayar da belin sa. Kotun ta ƙi yarda.
Rundunar ƴan sandan Najeriya (NPF) tayi gargadi mai zafi kan masu shirin tayar da hargitsi a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe Ta bayyana cewa su shirya mutuwa.
Hukumar kiyayye haddura, FRSC, reshen jihar Kano ta tabbatar da afkuwar wani mummunan hadari wanda yayi sanadin rasuwar mutane 17 yayin da wasu suka jikkata.
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
Shugaban hukumar yan sanda fa ƙasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ga ba da umarni cewa a takaita zirga-zirgan ababen hawa ranar zaben gwamnoni da yan majalisu.
Yanzu muke samun labarin yadda aka sako mataimakin shugaban jam'iyyar APC na jihar Edo da 'yan sanda suka kama da sanyin safiyar yau Alhamis bisa wani zargi.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sauyawa kwamishinonin ƴan sanda biyar da ta tura aiki a jihar Kano cikin mako ɗaya. Anyi wannan sauyin ne ana dab da zabe..
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari