Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sanda a jihar Edo ta yi nasarar kama wasu guggun masu fashi da makami sanye da kayan sojoji bayan sun farmaki wata mata tare da yi mata fashi.
Bayan kwashe shekara 35 suna aiki a rundunar ƴan sandan Najeriya. Yau ne ranar ritayar sifeto janar na ƴan sanda, Usman Baba Alkali, da wasu manyan ƴan sanda.
Dan bindiga dan shekara 28 da aka kama a Katsina mai suna Sulaiman Iliyasu da aka fi sani da Yar Bushiya ya ce ya kashe mutane fiye da 15 amma yana neman afuwa.
Rundunar yan snadan jihar Kuros Riba ta tabbatar da batun gano gawar wani farfesa yashe a cikin gidansa da tabon soka masa wuka, an kama wani da ake zargi.
Yan sandan jihar Ogun sun kama Ifeoma Ossai yar shekara 33 kan zargin kashe mai gidan da ta ke haya dan shekara 50, Oladele, ta hanyar matse masa yayan maraina.
Za a ji labari 'Yan sandan reshen jihar Legas sun yi ram da wani mutum mai shekara 36 da zargi mai ban al'ajabi. Nan da kimanin makonni biyu za a koma kotun.
Rundunar yan sanda ta ayyana neman ɗan majalisar tarayya daga jihar Bauchi, Yakubu Shehu, ruwa a jallo, ta sanya ladan miliyan ɗaya ga duk wanda ya taimaka.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan bindiga suka yi bata-kashi da 'yan sanda, inda aka ceto wani dan jairdan da aka sace a makon nan, ranar ta Alhamis.
Rundunar yan sandan Jihar Ogun ta kama wasu mutane biyar kan zarginsu da zuwa makabarta suna hako gawarwaki suna sayar da sassan jikinsu ga masu asiri a Ijebu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari