Hukumar yan sandan NAjeriya
Mutum biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsari da ya faru a hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ranar Asabar
An kama wani Emmanuel Chinagorom bisa zargin sata a Delta. Ya ce neman kudin da zai yiwa mahaifiyarsa jana'iza na alfarma yasa ya fara sata. An kama shi da waya
A cikin tsakar dare 'yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado. Karin bayani na tafe a cikin wannan rahoto.
Wasu mahara sun yi wa jami'an yan sanda kwantan bauna, sun bude musu wuta ranar Alhamis da ta shige a jihar Edo, sun kashe uku yayin da ɗaya ya samu raunuka.
Mutane da dama sunyi batan dabo sakamakon hadarin jirgin ruwa da ya faru a Okpoama da ke karamar hukumar Brass ta Jihar Bayelsa. Jirgin ruwan na dauke da kaya
Wani dan sandan bogi ya shiga hannun rundunar yan sandan Najeriya ta jihar Ekiti bayan ya dade yana tafka ta'asi. An kama dan sandan bogin ne tare da abokinsa.
Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta cafke wani jami'in ta bisa zargin halaka wani ɗan kasuwa. Ana zargin ɗan sandan da halaka ɗan kasuwa saboda kuɗin cin hanci.
Rundunar ƴan sandan jihar Rivers ta gayyaci ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC, Tonye Cole, zuwa gabanta domin amsa wasu tambayoyi.
An samu asarar a rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴan sanda da ƴan achaɓa a jihar Legas. Wani jami'in ɗan sanda guda ɗaya ya rasa ransa a cikin rikicin da ya ɓarke.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari