Hukumar yan sandan NAjeriya
An hangi Portable mai wakar zazoo ya shiga masallaci zai yi sallah bayan yan sanda sun bada belinsa. An tsare shi ne kan zarginsa da dukan wani yaronsa a Legas
Shugaban rundunar yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya ziyarci sabon shugaban PSC, Salomin Arase, sun gana kan muhimman batutuwa na kawo ci gaba.
'Yan sanda a jihar Adamawa sun tabbatar da an kashe mutane uku a wani farmakin da 'yan bindiga suka kai wani yankin karamar hukumar Hong da ke jihar ta Arewa.
Alkali ya daure wani matashi bisa zarginsa da sace injin nikan wata mata a jihar Ogun. An bayyana yadda ya shiga gidan ya yi sata har dubunsa ta cika ya shigo.
Shahararren mawaƙin nan Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable, ya gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhumen da ake masa. Ana masa tuhuma mai yawa...
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace daliban jami'a guda biyu a jihar Zamfara, inda suka kutsagidan kwanan dalibai don aikata wannan mummunan barna da suka yi.
Wata babban kotun Jigawa da ke zamanta a karamar hukumar Kaugama ta yanke hukuncin rataya kan wasu mutane uku bayan samunsu da laifin salwantar da rayyuka.
'Yan ta'addan IPOB sun game da mummunan yanayi yayin da 'yan sanda suka hallaka 'yan ta'adda biyar nan take a lokacin da suka farmaki 'yan sandan a jihar Abia.
Rundunar yan sanda reshen jihar Abiya ta samu nasarar dakile yunkurin yan ta'adda na kai wa jami'anta hari, wasu sun ce ba haka lamarin ya faru ba, an kashe 5.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari