Hukumar NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta ce akalla gonaki 14,496 ne ambaliyar ruwa ta lalata a kananan hukumomi biyar na jihar Kano a sakamakon daminar bana.
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
A kalla gawarwaki guda 15 ne aka ciro daga Rafin Ngadabul da ya yi ambaliya a Maiduguri, Jihar Borno, The Punch ta rahoto. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa.
Wani bene mai hawa biyu da ake tsaka da gininsa ya rikito a yankin Kubwa dake Abuja, lamarin da ya kawo dannewar ma'aikata a cikin ginin. An fara kwashe jama'a.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ce ta bayyana hakan, inda tace tankin ya danne mutanen biyu ne Ladi Lak da ke Bariga jihar Legas a daren Lahadi.
Wani abin bakin ciki ya faru a kauyen Tarai na karamar hukumar Kibiya a Kano bayan rushewar wani gini da ya yi sanadin rasuwar yara uku yan gida daya. Mahaifin
Bayanai daga binciken ambaliyar ruwa na shekarar 2022 sun nuna cewa za a samu ambaliyar ruwa a jihohi 32 na kasar nan har da babban birnin tarayya na Abuja.
Tsohon darekta janar na National Emergency Management Agency (NEMA), Alhaji Mohammed Sani Sidi, ya bar jam’iyyar APC daga PDP, Nigerian Tribune ta ruwaito. Sidi
Legas - Jami'an yan sanda, NEMA da LASEMA a jihar Legas sun samu nasarar ceton rayuwar wani mutumi da ya hau saman hatsumiya da yake niyyar hallaka kansa..
Hukumar NEMA
Samu kari