Nasir Ahmad El-Rufai
Mun kawo maku Sarakan da ake yi wa harin kujerar Sarki bayan rasuwar Mai Martaba Shehu Idris. Daga ciki har da Aminu Shehu Idris watau Turakin Zazzau mai-ci.
Legit.ng Hausa ta zakulo jerin wadanda aka tunanin za su iya samun gadon wannan kujera. Kafin nan ya kamata a san cewa akwai gidajen sarauta daban-dabam a kasar
Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana matsalolin da suke fuskanta, ya ce ana yiwa gwamnoni kallon barayi da basa tabuka wa al'umman jiha komai.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari bai taba yin amfani da isarsa ba ta yadda bai dace ba. The Cable ta wallafa hakan.
Mun kawo maku duka Gwamnoni masu yawa da aka yi a lokacin da Shehu Idris ya ke kan mulki tun daga Abba Kyari, Hameed Ali, Makarfi zuwa na yanzu Gwamna El-Rufai.
Ganin Alhaji Shehu Idris ya rasu a ranar Lahadi, 20 ga watan Satumba a Kaduna, Gwamnati ta ce an shiga ranakun makokin Marigayi Sarkin Zazzau a Jihar Kaduna.
Kungiyar ActionAid ta fara gano barnar da ake yi da sunan ciyar da ‘Yan Makarantan gwamnati. Ta ce ta na binciken badakalar da aka tafka a cikin jihar Kaduna.
An samu raguwar masu barna bayan an garkame gidajen mata a garin Sabon Gari. Shugaban karamar hukumar Sabon Gari ya ce sun ga amfanin hana gidajen karuwai.
A makon nan muka ji cewa an rufe shagunan Bet9ja, KingBet da Derby Lotto a Kaduna. KADIRS ta ce ana bin kamfanonin bashin haraji na kusan Naira miliyan 500.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari