Nasir Ahmad El-Rufai
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wata coci a jihar Kaduna ana tsaka da gudanar da ayyukan Ibada, sun kashe mutum biyu, tare da sace wasu da dama a harin.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da sanarwar cewa wasu jama'an gari sun hallaka wani da ake zargin ɗan leken asirin yan bindiga ne da matarsa da ɗansa a Igabi.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta samu nasara akan jam'iyyar APC mai mulki a zaɓen karamar hukumar Zangon Kataf dake jihar Kaduna, wanda aka gudanar ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da daukar mataki kan ma'aikatan gwamnatin da basu yi allurar rigakafin Korona ba. An sanar da ranar da za hana ma'aikata shiga o
An gabatar da Jana'izar Hajiya Aminatu Bintu Muhammad Bello matar marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gummi. An yi jana'izar ne bayan Sallar La'asar a gidan Sheikh
Gwamnan Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya kafa majalisar tantance Malamai masu wa'azin addini a fadin jiharsa don tabbatar da cewa wanda ya cancanta kadai.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi bayanin dalilin sa na kirkirar hukumomin kula da kwaryar biranen Kaduna, Zaria da Kafanchan wanda ya ja maganganu.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce yankin arewa maso yamma an shiga rudani ganin cewa akwai yuwuwar 'yan ta'addan Boko Haram su tattaro komatsansu.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir E-Rufai ya bayyana cewa saura kadan ya rasa kujerarsa a karo na biyu saboda ya yi wa malaman jihar gwaji dab da lokacin zabe.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari