Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El- Rufa'i, ya maida martani ga gwamnonin kudu, yace ba wanda ya isa ya tilasta wa arewa ta baiwa ɗan kudu mulki a zaɓen 2023.
Shugabannin yankin Arewacin Najeriya sun taru a gidan gwamnatin jihar Kaduna domin tattauna matsalolin tsaron, zaman lafiya da cigaba da suka addabi yankin.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a ranar Asabar ya ce gwamnatin jihar ba za ta janye karin kudin makaranta da ta yi wa jami'ar jihar,Premium Times ta sanar.
Rikici tsakanin gwamnan kudu da na Arewa ya kai makura, inda gwamnan kudu ya ce na Arewa na kokarin tallafawa barnar 'yan bindiga a yankunan kudancin kasar.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna a ranar Talata, ya ce jiharsa ta fara aikin naira biliyan goma na gina wurin kiwo ga makiyaya a jihar Kaduna, Daily Trust.
'Yan sandan da suka yi murabus sun fita zanga-zangar lumana kan rike musu kudade da hukumar fansho ta jihar Kaduna ta yi a ranar Litinin,Daily Trust ta ruwaito.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani fasto a jihar Kaduna, inda suka yi masa dirar mikiya. Gwamnan jihar Kaduna ya jajantawa danginsa, ya kuma ba umarnin a kamosu
Dubbannin yan kasuwa sun cika kasuwar Kawo dake cikin jihar Kaduna ranar Talata, inda suka yi fatali da umarnin gwamnatin Kaduna na dakatar da harkokin kasuwar.
Gwamna Nasir El-Rufai ya nemi Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) da ta daidaita makin daliban arewa da takwarorinsu na kudu.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari