Nasir Ahmad El-Rufai
Kungiyar CAN reshen Kaduna ta bayyana cew ata fatan wannan kudirin na rage wa ma'aikatan jihar Kaduna ranakun aiki ba shi da wata ɓoyayyar manufa daga gwamnati.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da sabon tsarin kwanakin aikin gwamnati a fadin jihar Kaduna. Za a koma aikin kwana hudu a mako a jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Jumu'a ta bada uamrnin maida sabis a baki ɗaya yankunan da ta ɗauki matakin datse wa saboda yawaitar hari a hanyar Kaduna Abuja.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa'i y asake caccakar tsofaffin sanatocin jihar Kaduna, Shehu Sani da kuma Sulaiman Hunkuyi, a gaban dandazon jama'a.
Abuja - Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya bayyana cewa gaba daya Gwamnonin Najeriya sun amince Gwamnatin tarayya ta cire tallafin man fetur a sabon shek
Rikici ya kunno kai tsakanin kai tsakanin kungiyar malaman makaranta da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai kan batun shirya jarrabawar kwarewa ga malama
Dakarun Sojoji sun yi galaba a kan wasu 'yan bindiga da suka yi niyyar kai hari a garin Zongo da ke karamar hukumar Zangon Kataf a daren ranar Litinin a Kaduna.
Gwamna El-Rufai sha caccaka a wajen yan Najeriya bayan ya bayyana a dandalin sada zumunta ta Twitter a ranar Laraba, 10 ga watan Nuwamba, duk da haramcin hakan.
Makurdi - Kungiyar Kiristocin Najeriya, reshen jihar Benue, a ranar Talata ta yi Alla-wadai da dokar tantance wa'azi da Malamai da gwamnatin jihar Kaduna ta kaf
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari