Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna ya kai ziyara masarautar Lere, inda ya ba da sadar sarauta ga sabon sarkin Lere. Gwamnan ya kuma yi jawabai har ya yiwa 'yan garin alkawari
Wasu yan bindiga da ba'a san ko du waye ba sun sake kai hari Zariya, sun shiga gidajen jama'a kuma sun tasa keyar aƙalla mutum shida zuwa wani wuri na daban.
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya yi kira ga dukkan limamai da fastoci da ke masarautar Zazzau su fara addu'a na musamman don ganin an samu zaman l
Mazauna jihar Kaduna dake arewa maso yammacin Najeriya sun nuna goyon bayan su ga kalaman gwamnansu El-Rufai na tura yan bindiga can su haɗu da Allah (SWA).
Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya ce bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala wa'adin mulkin sa a 2023, jihar Kaduna sai tattara komatsansa ya koma.
A ranar Talata, Gwamna El-Rufai ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a Aso Rock. An ga hoton gwamnan gurfane a gaban shugaban kasan cike da kankan da kai.
Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna ya ce, bai yarda da tsarin sauya wa 'yan ta'adda hali ba, ya kara da cewa hanyar da ta fi dace wa a bi da su kawai shine su
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta hana yin duk wani taro, biki, sha’ani da sauran harkokin tara jama’a a harabar makarantun gwamnati da ke jihar,Sakataren gwamnatin na
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari