Nasir Ahmad El-Rufai
Za ku ji cewa Shugaban Kungiyar ‘Yan kwadago NLC na kasa Ayuba Waba ya bayyana cewa Gwamnan Jihar Kaduna ba zai ba su tsoro ba da kokarin da yake yin a amfani da Jami’an tsaro wajen hana zanga-zangar lumana a Jihar.
Dangantaka tsakanin malaman makarantun firamare da gwamnatin jihar Kaduna ta fara tsami ne tun bayan da gwamnatin jihar ta bayyana cewar za ta kori malamai 22,000 saboda sun gaza cin jarrabawar gwaji da gwamnatin ya yi masu. Ana
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya sanar da cewan sun kammala hada sakamakon jarabawar mutane 43,000 da su ka nemi aikin koyarwa a makarantun firamari na Jihar. Ya yi wannan bayani ne ta bakin hadimin Samuel Aruwan.
Wannan karo mun leka cikin siyasar Kaduna inda mu ka samu labarin masu neman tika Gwamna El-Rufai a zaben 2019. Akwai manyan ‘Yan APC 3 da ke harin kujerar Gwamnan na Kaduna. Daga cikin masu wannan aiki akwai Sanatocin Jihar 2.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugabannin makarantun Firamare a ihar Kaduna sun rufe kofofin shiga makarantunsu. Haka zalika sun hana dalibai shiga ciki balle har su fara karatu kamar yadda a yau ne aka koma makarantu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a jihar Kaduna. Ana sa ran karin jiragen sau saukaka zirga-zirga musammaman ga ma'aikatan jihar Kaduna masu aiki a garin na Abuja. Jiragen za su sawake sufuri ga al'umma.
Za ku ji cewa Mutanen Kaduna sun tashi sabuwar shekara da mugun alhini bayan ‘Yan bindiga sun buga ta’asa a Kudanacin Jihar Kaduna. Wani Sarki ne dai da Matar sa a Kasar Kaduna aka kashe a safiya ko tsakar daren yau Litinin.
An gano Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna tare da kyakkyawar matarsa, Asia El-Rufai a wajen wani taro cikin soyayya da annashuwa tare da kulawa.
Sa’annan ya shawarci duk wanda basu gamsu da sakamakon jarabawar da suka yi ba, dasu je gaban kwamitin dake sake makin jarabawar, don su tabbatar da an yi musu
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari