Dubi hotunan Shugaba Buhari da Gwamna El-Rufai cikin sabbin jirgin kasa a Kaduna
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen kasa a jihar Kaduna. Ana sa ran karin jiragen sau saukaka zirga-zirga musammaman ga ma'aikatan jihar Kaduna masu aiki a garin na Abuja.
Bayan karo tarago goma da kuma wasu jiragen kasar guda biyu, wasu jiragen za su rika zuwa Abuja kuma su dawo Kaduna cikin sa'a daya minti 15. Hakan zai bawa Jama'a daman zuwa aiki a Abuja kuma su dawo Kaduna garin Gwamna su kwana.
Cikin manyan bakin da suka hallarci taron kaddamar da jiragen kasar har da Sifeta Janar na Rundunar 'yan sandan Najeriya Idris Ibrahim.
DUBA WANNAN: Kungiyar musulunci ta bukaci a canja dokar hana saka hijabi a makarantun horas da lauyoyi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng