Nasir Ahmad El-Rufai
Ana cigaba da maida Almajirai Jihohin da su ka fito saboda annobar COVID-19. Jihohi su na ta kokarin maida Almajirai gidajen Iyayensu. Gombe ta shiga layi.
Dakta Baloni ta bayyana cewa an mayar da almajiran zuwa cibiyar duba cututtuka ma su yaduwa, wacce ke zaman cibiyar killacewa ta jihar Kaduna. Kazalika, ta sana
A jiya El-Rufai a kawo tsauraran sharuda domin hana yaduwar COVID-19 a Kaduna. Daga ciki shi ne kara wa’adin zaman gida da kwana 30, da wajabta tsummar fuska.
Gwamnonin Najeriya sun yi kira ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sassauta dokar hana walwala da ya saka a musamman Jihohi biyu da babban birnin tarayya.
Gwamnatin Kano ta kafa kotu domin hukunta masu saba dokar kulle a lokacin annobar nan ta Coronavirus. Ganduje ya yi koyi da Gwamnatin Kaduna, ya kafa kotu.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da samun karin mutum daya mai dauke da cutar Covid-19, kwamishinar lafiya ta jihar, Dr Amina Mohammed Baloni ta sanar. A taka
Baloni ta ce ana gudanar da bincike tare da bin sahun mutanen da sabon mai dauke da kwayar cutar ya yi mu'amala da su kafin a gano yana dauke da ita. Ta ce za a
Masana da kwararru da dama sun yi bayani tare da bayar da shawara ga jama'a a kan yadda za su yi amfani tare da sarrafa takunkumin da su ka kammala amfani da su
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ce ya warke daga muguwar cutar coronavirus bayan gwaji har kashi biyu sun nuna babu cutar a tar
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari