Nasir Ahmad El-Rufai
Wani babban malami addini, ya shawarci gwamnatin jihar Kaduna a kan cewa, ta tashi ta farga kan sha'anin matsalar tsaro tamkar yadda ta ke yakar annobar korona.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya yi jan kunne ga jama'ar jihar a kan su bi ka'idojin kare kai daga kamuwa da cutar korona ko kuma a dawo da doka.
A karshen makon nan wani Jagoran APC ya barke da kuka, ya ce Arewa ta na cikin matsala a mulkin Buhari. Ya ce don mun zabe, ka, ba zai hana mu fada maka gaskiya
Mun ji cewa kudin da Jihar Kaduna ta ke samu ya ƙaru da Biliyan 33 a shekara 5. Gwamna Nasir El-Rufai ya ribanya abin da Kaduna ta ke samu da nunki hudu yanzu.
Malaman addini karkashin inuwar United Muslim Foundation (UMS), a ranar Alhamis sun yi taro a Zaria don sake duba sharuddan dage dokar kulle a jihar Kaduna.
An samu mummunan tashin hankali a majalisar jihar Kaduna a ranar Alhamis yayin da dan majalisa mai wakiltar Makera, Dahiru Liman ya kwace sandar majalisar yau.
Gwamnatin jihar Kaduna na Mallam Nasir Ahmad El-Rufai ta sanya dokar kulle na tsawon sa'o'i 24 a wasu kananan hukumomi biyu na jihar bayan barkewar rikici.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, wanda ya ziyarce shi a fadarsa da ke Asorock a
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sassauta tsauraran dokokin da ya kafa don dakile annobar korona. Masallatai, manyan shaguna da coci na ciki.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari